Mummunan hatsarin mota ya yi sanadin mutuwar mutum daya a yankin Akungba-Akoko da ke karamar hukumar Akoko ta Kudu maso Yamma a jihar Ondo. Hadarin wanda...
A ranar Talata ne tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya yi wata ganawar sirri da tsohon shugaban kasa na mulkin soja, Janar Ibrahim Babangida a...
An harbe jami’an ‘yan sanda har lahira a harabar wata kwaleji da ke jihar Virginia ta Amurka a ranar Talata, yayin da wani dalibi ya mutu,...
Wasu mutane 10 da aka yi garkuwa da su a wata gona da ke Ayede- Ogbese, a karamar hukumar Akure ta Arewa a jihar Ondo, sun...
Kotun majistare da ke sauraren karar kisan da aka yi wa yarinyar nan ‘yar shekara biyar a Kano, Hanifa Abubakar, ta bayar da umarnin ci gaba...
Hukumar Ma’aikatar aikin Ɗan Sanda, PSC ta ce sama da kashi 90 cikin 100 na masu neman aikin ɗan sanda basu da ƙoƙari a makaranta. Shugaban...
Masu iya magana na cewa abinda ya koro ɓera ya faɗa wuta to ya fi wutar zafi. Wannan karin maganar ta yi daidai da lamarin da...
Gwamnatin tarayya ta dakatar da gidan rediyon Vision FM mai cibiya a Abuja, daga gabatar da fitaccen shirin nan nasa mai suna ”Idon Mikiya.‘‘ A wata...
Majalisar Dokokin Jihar Kano ta sahale gina gidaje 5,000 domin ma’aikatan gwamnati da malaman makaranta. Kakakin Majalisar, Hamisu Ibrahim Chidari ne ya bayyana hakan a jiya...
A yau Talata ne ake sa ran Kotun Ɗaukaka Ƙara za ta yi zaman sauraron ƙarar rikicin shugabanci a jam’iyyar APC mai mulkin Jihar Kano tsakanin...