Wasu ‘yan bindiga sun sake yin garkuwa da mutane biyar a yankin Dallatu da Kasuwar Da’a a Dutsen Abba da ke karamar hukumar Zariya a jihar...
Daruruwan wasu fasinjoji ne suka makale a tashar jirgin kasa ta Kasa NRC da ke Kano fiye da sa’o’i 24 da hawa jirgin kasan Kano zuwa...
An kashe biyu daga cikin ‘yan bindigar da ke addabar mazauna karamar hukumar Giwa a jihar Kaduna a wani artabu da jami’an ‘yan sanda.Jami’an tsaro na...
A ranar Lahadin da ta gabata ne wasu ‘yan bindiga suka kai hari kauyen Pinau da ke karamar hukumar Wase a jihar Filato, wasu mutane 9...
Mai baiwa Shugaban Ƙasa Shawara a kan harkokin Tsaro, Babagana Manguno ya bayyana sunayen ƙungiyoyin da su ke ɗaukar nauyin ta’addanci a Najeriya da sauran ƙasashen...
Shugaban kasa Muhammdu Buhari ya nada Muazu Jaji Sambo daga jihar Taraba a matsayin sabon minista.Shugaban majalisar dattawa, Sanata Ahmad Lawan ne ya bayyana hakan a...
Gwamna Aminu Waziri Tambuwal na jihar Sokoto yayi kira ga shugaban kasa Muhammadu Buhari da ya kafa dokar ta baci a duk yankunan da masu aikata...
A ranar Lahadin data gabata ne rahotanni suka bayyana cewa an samu tashin gobara a unguwar Tsamiya Babba dake karamar hukumar Gezawa jihar kano.KakakiHausa ta rawaito...
Masu garkuwa da wani sakatare na dindindin mai ritaya, Hakimin Erubu a jihar Kwara, Dr Zubair Erubu, sun bukaci iyalansa da su biya su Naira miliyan...
Tsohon ministan tsaron Najeriya, tsohon gwamnan jihar Kano, Sanata Rabiu Musa Kwankwaso, ya bayyana takaicinsa akan yadda lamuran tsaro ya tabarbare musamman a yankin Arewacin Nigeria....