Gwamnan Jihar Borno, Farfesa Babagana Umara Zulum, ya amince da rusa dukkan mambobin Majalisar Zartarwar jihar nan take. Matakin ya zo ne domin bayar da dama...
When Nigeria returned to democratic rule in 1999, the people of Kano embraced the moment with hope and expectation after years of military governance. Among the...
Gwamnan Jihar Kano, Abba Kabir Yusuf, ya taya Shugaban Ƙasa Bola Ahmed Tinubu murnar cika shekaru 74 a duniya. Wannan na ƙunshe ne cikin wata sanarwa...
Kano State Governor, Alhaji Abba Kabir has stormed the All Progressives Congress (APC) National Convention Venue, Eagle Square with thousands of Supporters to witness the 8th...
Ƙungiyar Kwankwasiyya ta sanar da cewa Mataimakin Gwamnan Jihar Kano ya miƙa takardar murabus daga mukaminsa, a wani mataki da ta ce an ɗauka domin tabbatar...
Shugaba Bola Tinubu tare da ministocinsa da gwamnonin jihohi 32 da kuma delegates 8,453 daga sassan Najeriya sun isa Abuja domin halartar babban taron jam’iyyar APC...
Wani sabon rahoto ya nuna cewa kashi 94 cikin 100 na ’yan Najeriya na fama da matsin tattalin arziki, inda kashi shida kacal ne ke cikin...
Hafsat Yusuf, matar da ta haifi ‘yan biyar a Asibitin Kwararru na Murtala Muhammad da ke Kano, ta rasu. Mijinta, Salisu Nafiu, ya tabbatar da rasuwarta...
Gwamnan Jihar Kano, Alhaji Abba Kabir Yusuf, ya sauke Alhaji Shehu Wada Sagagi daga mukaminsa na Kwamishinan Zuba Jari, Kasuwanci da Masana’antu. Wannan na kunshe ne...
Ministan Ilimi, Tunji Alausa ya bayyana cewa Najeriya na bukatar kashe kusan dala miliyan 345 a duk shekara domin dawo da yara kusan miliyan 15 da...