Tsohon gwamnan jihar Sokoto, Sanata Aminu Waziri Tambuwal, ya musanta rahotannin da ke cewa yana shirin komawa jam’iyyar APC mai mulki a Najeriya. A cikin wata...
Daga Adnan Mukhtar Akwai wani abu da mutane da dama daga wajen Kano ba su fahimta ba game da siyasar Kano. Siyasar Kano ba kamar ta...
Mataimakin Shugaban Najeriya, Kashim Shettima, ya ce da ba don matakan da Shugaba Bola Tinubu ya ɗauka ba, da tattalin arzikin ƙasar ya durƙushe. Ya bayyana...
Shugaban rukunin kamfanonin Dangote, Aliko Dangote, ya ce zai masa sauki a kulle shi a kurkuku da a kwace masa wayarsa ta hannu. Dangote ya bayyana...
Shugaban Najeriya Bola Tinubu ya ce bai yi nadamar cire tallafin man fetur ba, yana mai jaddada cewa Najeriya ba za ta sake komawa kan tsarin...
Sanata Abdulaziz Yari, Darakta-Janar na Kwamitin Yaƙin Neman Zaɓen Shugaban Ƙasa na APC, ya ce bai kamata a ɗora wa Shugaba Bola Tinubu kaɗai alhakin matsalar...
Shugaban jam’iyyar PRP na ƙasa, Hakeem Baba-Ahmed, ya ce tsohon Shugaban Najeriya, Muhammadu Buhari, bai goyi bayan miƙa mulki ga Bola Tinubu a 2023 da zuciya...
From, Sani Gazas Chinade Damaturu Governor of Yobe State, Hon. Mai Mala Buni met with Chief lmams of Jummuat mosques in Damaturu, urging them to intensify...
Mataimakin ɗan takarar shugaban ƙasa na jam’iyyar NDC, Rabiu Musa Kwankwaso, ya ce ba za su janye takararsu a zaɓen 2027 domin goyon bayan ɗan takarar...
Gwamnan Jihar Kano, Abba Kabir Yusuf, ya yi alƙawarin tattara miliyoyin ƙuri’u domin sake zaɓen Shugaba Bola Ahmed Tinubu a zaɓen 2027. Gwamnan ya bayyana cewa...