Gwamnatin Najeriya ta amince da biyan ma’aikata alawus na sufuri na Naira 70,000 duk wata, na tsawon watanni shida, daga watan Nuwamba 2026, domin rage raɗaɗin...
Matatar Mai ta Dangote ta ce ta samu masu neman zuba jari daga ƙasashe 120 na duniya, ciki har da dukkan ƙasashe 54 na Afirka, bayan...
Gwamnan Jihar Kaduna, Uba Sani, ya jaddada aniyarsa ta kare takarar Shugaban Ƙasa Bola Tinubu a zaɓen 2027, yana mai cewa zai iya sadaukar da rayuwarsa...
Kwamitin binciken da aka kafa domin gano musabbabin mutuwar wasu masu haƙar ma’adinai da suka mutu a hannun jami’an Hukumar Tsaron Fararen Hula ta Nijeriya (NSCDC)...
Ƙungiyar Ansaru, wadda ake dangantawa da ƙungiyar Al-Qaeda, ta yi ikirarin kashe fitaccen malamin addinin Musulunci, Sheikh Yahaya Masussuka, ɗan jihar Katsina, tare da zarginsa da...
Gwamnan Kano, Abba Kabir Yusuf, ya yi barazanar korar duk wani jami’in siyasa ko ɗan jam’iyya da aka kama yana sayar da kayan tallafin ƙarfafa tattalin...
Cibiyar Yaƙi da Yaɗuwar Cututtuka ta Nijeriya (NCDC) ta ce za a iya ɗage babban zaɓen 2027 idan cutar Ebola ta cigaba da yaɗuwa a ƙasar...
Hukumar Zaɓe Mai Zaman Kanta ta Ƙasa (INEC) za ta yanke hukunci kan makomar Isa Pantami, Aminu Abdussalam Gwarzo, Ladi Adebutu da wasu ’yan takara a...
An fitar da matar farko da aka tabbatar tana ɗauke da cutar Ebola a Najeriya zuwa Switzerland, domin ci gaba da samun kulawa da jinya, kamar...
Shugaban Najeriya, Bola Ahmed Tinubu, ya zargi ‘yan adawa da gwamnatocin da suka gabata da haddasa yunwa da talauci da ‘yan Najeriya ke fuskanta, yana mai...