Gwamnan Jihar Oyo kuma ɗan takarar shugaban ƙasa na jam’iyyar APM, Seyi Makinde, ya ce zaɓen shugaban ƙasa na 2027 zai zama fafatawa ce tsakanin jam’iyyar...
Jam’iyyar ADC ta bayyana cewa kasancewar Shugaban Nijeriya, Bola Ahmed Tinubu, a Faransa domin hutu a lokacin da Shugaban Faransa, Emmanuel Macron, yake birnin New York...
Hukumar Alhazai ta Najeriya (NAHCON) ta ce kuɗin aikin Hajjin na iya ƙaruwa sakamakon sabbin manufofin da Masarautar Saudiyya ke shirin aiwatarwa. A halin yanzu, kuɗin...
Shugaban ɗarikar Ƙadiriyya a Afirka, Sheikh Qaribullah Sheikh Nasiru Kabara, ya bayyana goyon bayan ƙungiyar ga yunƙurin Shugaba Bola Ahmed Tinubu na neman wa’adi na biyu...
Kungiyar Obi-Kwankwaso Movement, wato OK Movement, ta bukaci jam’iyyar Nigeria Democratic Congress (NDC) ta ba ta hakuri kan kalaman shugaban jam’iyyar na kasa, Sanata Moses Cleopas,...
Jam’iyyar NDC ta nesanta kanta daga kwamitin yaƙin neman zaɓen shugaban ƙasa mai mambobi 59 da ƙungiyar Obi-Kwankwaso Movement, wato OK Movement, ta sanar gabanin babban...
Hukumar Zaɓe Mai Zaman Kanta ta Ƙasa (INEC) ta tabbatar wa ’yan Nijeriya aniyarta na gudanar da sahihin zaɓe mai cike da gaskiya da riƙon amana...
Jagoran tafiyar Kwankwasiyya, Sanata Rabi’u Musa Kwankwaso, ya ce a shirye yake ya yafe wa Gwamnan Kano, Abba Kabir Yusuf, tare da yin sulhu da shi...
Daga Sani Gazas Chinade, Azare Ɗan takarar kujerar Majalisar Wakilai mai wakiltar mazabar tarayya ta Katagum, Hon. Muhammad Garba Dogo Dan Amar, ya bayyana cewa jam’iyyar...
Jam’iyyar PDP a Kano ta bayyana Alhaji Muhammad Sani Abacha, ɗan marigayi Janar Sani Abacha, a matsayin sabon ɗan takararta na kujerar gwamnan jihar a zaɓen...