Mai bai wa Shugaban Ƙasa Bola Ahmed Tinubu shawara kan harkokin sadarwa da manufofi, Daniel Bwala, ya amince cewa sauye-sauyen tattalin arzikin da gwamnatin Tinubu ta...
Wata kotun majistare da ke Maiduguri, jihar Borno, ta bayar da belin mutane biyar da aka kama ranar 25 ga Satumba bisa zargin sanya T-shirts masu...
Hukumar Zaɓe Mai Zaman Kanta ta Ƙasa (INEC) za ta bayyana matsayinta a yau Talata kan makomar wasu ’yan takarar jam’iyyun siyasa, bayan hukuncin Kotun Ƙoli...
Sanata Sulaiman Abdurrahman Kawu Sumaila ya bayyana cewa ya aiwatar da ayyuka da tsare-tsaren tallafi 102 a kananan hukumomi 16 na mazabar Kano ta Kudu tsakanin...
Shugabannin wasu jam’iyyun adawa sun ƙara kaimi wajen ƙoƙarin ganin sun samar da ɗan takarar shugaban ƙasa guda ɗaya, domin fuskantar Shugaba Bola Ahmed Tinubu a...
Shugaban Najeriya Bola Ahmed Tinubu, ya ce yana cikin ƙoshin lafiya, kuma a shirye yake ya koma bakin aiki, bayan kammala hutun aiki da yayi na...
Daga, Sani Gazas Chinade Damaturu Gwamnan Jihar Yobe, Hon. Mai Mala Buni, ya amince da sake nada Alhaji Mai Aliyu a matsayin mukaddashin Shugaban gudanarwa na...
Daga Sani Gazas Chinade, Damaturu Hukumar Zaɓe Mai Zaman Kanta ta Jihar Yobe (SIEC) ta gabatar da takardun shaidar nasara ga shugabannin ƙananan hukumomi 17 da...
Farfesa Isa Ali Ibrahim Pantami ya lashe sabon zaben fidda gwani na jam’iyyar PDP, inda ya zama ɗan takarar jam’iyyar na neman kujerar gwamnan jihar Gombe...
Ɗan takarar shugaban ƙasa na jam’iyyar NDC, Peter Obi, ya yi alkawarin cewa gwamnatinsa za ta dawo da tallafin man fetur idan aka zaɓe shi a...