Hukumar gudanarwar COA Media Group da ke birnin tarayya Abuja sun karrama mai ɗakin gwamnan jihar Kano, Farfesa Hafsat Abdullahi Umar Ganduje da lambar yabo ta...
Kotun ɗaukaka ƙara da ke birnin Fatakwal ta fara duba yiwuwar bada umarnin dakatar da babban taron jam’iyyar PDP na ƙasa da za a aka gudanar...
Gwamna jihar Borno Farfesa Babagana Zulum, ya ja kunnen ƴan siyasar jihar da su guji ɗaukar nauyin ƴan bangar siyasa.Hakan na cikin wata sanarwa da mai...
Kwamishinan ƙananan hukumomi da harkokin masarautu na jihar Kano, Alhaji Murtala Sule Garo, ya taya sababbin shugabannin jam’iyyar APC na jihar murna.Murtala Garo a cikin sakon...