Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal, ya fice daga jam’iyyar Peoples Democratic Party (PDP) tare da komawa All Progressives Congress (APC). Mai taimaka masa kan harkokin yaɗa...
Wasu sabbin lissafin siyasa gabanin zaben 2027 na iya haifar da sauye-sauye a majalisar ministocin Shugaba Bola Tinubu, yayin da ake zargin akalla ministoci hudu na...
Majalisar dokokin jihar Kano ta fara yunkurin tsige mataimakin gwamnan jihar, Aminu Abdussalam Gwarzo, bayan da akalla ‘yan majalisa 38 suka sanya hannu kan takardar neman...
Gwamnan Jihar Kano, Abba Kabir Yusuf, ya amince da murabus ɗin Kwamishinan Ruwa, Hon. Umar Haruna Doguwa. Hakan na ƙunshe ne ta cikin wata sanarwa da...
Jagororin manyan jam’iyyun adawa a Najeriya sun yi watsi da sabuwar dokar zaɓe ta 2026 da shugaba Bola Ahmed Tinubu ya sanya wa hannu kwanan nan....
Gwamnan jihar Adamawa, Ahmadu Umaru Fintiri, ya sanar da sauya sheƙarsa zuwa jam’iyyar All Progressives Congress (APC) a hukumance. A jawabin da ya yi wa al’ummar...
A senior official of the Kano State Government, SSR Auwalu Sani Rogo, has apologised to a member of the Nigeria Union of Journalists (NUJ), Abdulbaki Ali...
Majalisar Dokoki ta amince da tura sakamakon zaɓe ta na’ura, sai dai ta ce za a cigaba da bin tsarin tattara sakamako ta takarda a duk...
Majalisar Tarayya na duba yiwuwar matsar da zaɓen shugaban ƙasa na 2027 zuwa ranar 16 ga Janairu, maimakon ranar 20 ga Fabrairu da aka sanar a...
I, on behalf of the Kano State Government under the able leadership of Governor Abba Kabir Yusuf, wish to express our profound appreciation to the President...