Jam’iyyar African Democratic Congress (ADC) ta bukaci shugaban Independent National Electoral Commission (INEC), Farfesa Joash Amupitan, da ya yi murabus daga mukaminsa. A wata ganawa da...
Ministan sufuri, Sanata Saidu Alkali, ya ajiye aikinsa bayan wa’adin da gwamnatin tarayya ta bayar ga masu riƙe da mukaman siyasa da ke son tsayawa takara....
Babbar Kotun Tarayya da ke Kaduna ta ɗage sauraron buƙatar bayar da belin tsohon gwamnan jihar Kaduna, Nasir Ahmad El-Rufai, zuwa ranar 14 ga Afrilu, 2026....
Rahotanni daga iyalan tsohon gwamnan jihar Kaduna, Nasir El-Rufai, sun bayyana cewa jami’an tsaro sun sake kamo shi jim kaɗan bayan fitowarsa daga kotu a yau,...
Ministocin harkokin waje, Yusuf Tuggar, da karamin ministan jin ƙai, Yusuf Sununu, sun yi murabus daga mukamansu domin tsayawa takarar zaɓe a shekarar 2027. Matakin ya...
Tsohon mataimakin gwamnan jihar Kano kuma ɗan takarar gwamna na jam’iyyar APC a zaɓen 2023, Nasiru Yusuf Gawuna, ya sanar da ficewarsa daga jam’iyyar. A cikin...
Tsohon gwamnan jihar Kano kuma jagoran Kwankwasiyya, Rabiu Musa Kwankwaso, ya koma jam’iyyar ADC tare da magoya bayansa bayan ya fice daga NNPP. An gudanar da...
Shugaban Hukumar Gudanarwa ta Bankin bayar da Lamunin Gidaje na Ƙasa (FMBN), Nasiru Yusuf Gawuna, ya yi murabus daga mukaminsa. Rahotanni sun tabbatar da cewa ya...
Gwamnan Jihar Borno, Farfesa Babagana Umara Zulum, ya amince da rusa dukkan mambobin Majalisar Zartarwar jihar nan take. Matakin ya zo ne domin bayar da dama...
When Nigeria returned to democratic rule in 1999, the people of Kano embraced the moment with hope and expectation after years of military governance. Among the...