Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya naɗa Ambasada Ismail Abba Yusuf a matsayin sabon Shugaba kuma Babban Daraktan Hukumar Alhazai ta Ƙasa (NAHCON). Naɗin na jiran amincewar...
Shugaban Majalisar Dattijan Najeriya, Godswill Akpabio, ya yi ƙarin bayani kan gyaran dokar zaɓen ƙasar ta 2022 da majalisar ta amince da ita a makon da...
Ana ci gaba da ganin sabbin dabarun siyasa cikin shiru a Jihar Adamawa, lamarin da ke nuna wata sabuwar fafatawa ta neman iko a cikin jam’iyyar...
Hukumar Zaɓe Mai Zaman Kanta ta Ƙasa, INEC, ta bayyana cewa jam’iyyar NNPP ba ta cikin jerin jam’iyyun siyasa da za su fafata a zaɓen cike...
Shugaban jam’iyyar APC na ƙasa, Farfesa Nentawe Yilwatda, ya ce rikicin siyasar da ke tsakanin Ministan Babban Birnin Tarayya, Nyesom Wike, da Gwamnan Jihar Rivers, Siminalayi...
Ministan Babban Birnin Tarayya (FCT), Nyesom Wike, ya bayyana cewa shi ne ke da cikakken iko a Jihar Rivers duk da rikicin siyasar da ke tsakaninsa...
Tsohon shugaban jam’iyyar APC na ƙasa, Abdullahi Ganduje, ya bayyana cewa Najeriya ta yi sa’a da samun Bola Ahmed Tinubu a matsayin shugaban ƙasa. Ganduje ya...
Tsohon ɗan takarar shugaban ƙasa kuma jagoran jam’iyyar NNPP a Najeriya, Sanata Rabiu Musa Kwankwaso, ya ce yana da yaƙinin cewa gwamnan Kano, Abba Kabir Yusuf,...
Tsohon shugaban jam’iyyar APC na ƙasa, Abdullahi Umar Ganduje, ya bayyana cewa gwamnan jihar Kano, Abba Kabir Yusuf, wanda ya koma jam’iyyar APC a yau,...
Gwamnan Jihar Kano, Alhaji Abba Kabir Yusuf, zai koma jam’iyyar APC a ranar Litinin, 26 ga watan Janairu, 2026, bayan ya ajiye mukaminsa daga jam’iyyar NNPP...