Gwamnan Jihar Kano, Alhaji Abba Kabir Yusuf, zai karɓi katin zama ɗan jam’iyyar APC ta hanyar na’ura (e-membership) a ranar Talata, 20 ga Janairu, 2026, kamar...
Gwamnonin jam’iyyar APC na jihohin Imo, Enugu da Ebonyi, tare da shugabannin jam’iyyar a Kudu maso Gabas, sun amince da goyon bayan Shugaba Bola Ahmed Tinubu...
Sakataren jam’iyyar New Nigeria Peoples Party (NNPP) na kasa, Ogini Olaposi, ya bayyana cewa Rabiu Musa Kwankwaso ba zai samu damar tsayawa takarar shugaban kasa a...
Shugaban ƙasa Bola Ahmed Tinubu da Mataimakinsa Kashim Shettima na shirin kashe jimillar kuɗi ₦9.36bn kan tafiye-tafiye na cikin gida da ƙasashen waje, da kuma abinci...
Jam’iyyar APC reshen jihar Rivers ta yi fatali da yunkurin da majalisar dokokin jihar ke shirin yi na tsige Gwamna Siminalayi Fubara da mataimakiyarsa, Ngozi Odu....
Hukumar Zaɓe Mai Zaman Kanta ta Ƙasa (INEC) ta sake fara aikin rijistar masu kaɗa ƙuri’a (CVR) a faɗin Nijeriya, wanda ke nuna fara zangon na...
Firaministan Malaysia, Anwar Ibrahim, ya bayyana cewa gwamnatinsa za ta gabatar da kudurin doka a bana domin kayyade wa’adin firaminista zuwa shekaru 10 kacal ko zangon...
Mataimakiyar Gwamnan Jihar Rivers, Farfa Ngozi Odu, ta sauya sheƙa daga Jam’iyyar PDP zuwa APC. Sauyin nata ya zo ne fiye da wata guda bayan Gwamna...
Shugaban ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya taya gwamnan Jihar Kano, Abba Kabir Yusuf, murnar cika shekara 63 da haihuwa, inda ya yaba masa da gaskiya, tawali’u...
Jam’iyyar PDP mai hamayya a Najeriya ta yi Allah wadai da matakin gwamnan jihar Plateau na ficewa daga jam’iyyar tare da komawa jam’iyyar APC mai mulki....