Zaɓaɓɓen Gwamnan jihar Kano Engr. Abba Kabir Yusuf, ya shawarci bankuna da masu bada bashi ko lamuni na gida da na ƙasashen ƙetare da su kauce...
Gwamna Abdullahi Ganduje na jihar Kano ya shaidawa zababben gwamnan, Abba Kabir Yusuf, wanda aka fi sani da Abba Gida Gida, cewa shi ne ke...
Zababben gwamnan jihar Kano, Abba Kabir Yusuf, ya gargadi daidaikun mutane, daidaku da kungiyoyi da suke gudanar da gine-gine a wuraren taruwar jama’a da su...
Madugun Jam’iyar NNPP kuma Ɗan takarar shugaban ƙasa na jam’iyyar a zaɓen 2023 a Najeriya, Injiniya Rabi’u Musa Kwankwaso, ya ce ba zai yi wa gwamnan...
Zababben Gwamnan Kano, Abba Kabir Yusuf wanda aka fi sani da Abba Gida-Gida, ya shawarci duk wasu masu gine-gine a filayen gwamnatin jihar da su dakata...
Ɗan takarar gwamnan Kano a zaɓen bana na jamiyyar APC kuma mataimakin gwamna Alhaji Nasiru Yusuf Gawuna, ya taya sabon zaɓaɓɓen gwamnan jihar, Engr. Abba Kabir...
Sabon zaɓaɓɓen gwamnan jihar Kano Abba Kabiru Yusuf wanda aka fi sani da Abba Gida gida ya karbi shaidar lashe zaben Gwamnan Kano. Ya karbi wannan...
Jam’iyyar APC reshen Jihar Kebbi ta roki Hukumar Zabe Mai Zaman Kanta ta Kasa (INEC) da ta tsige Jami’in tattara sakamakon zaben Gwamnan Jihar, Farfesa...
Hukumar zaɓe mai zaman kanta ta Najeriya INEC, ta saka ranakun bayar da takardar shaidar cin zaɓe ga sababbin zaɓaɓɓun gwamnoni da ƴan majalisun jihohi. Hukumar...
Kotun ɗaukaka ƙara ta tabbatar da Sanata Ademola Adeleke na jam’iyyar PDP a matsayin wanda ya samu nasara a zaɓen gwamnan jihar Osun da aka gudanar...