Jam’iyyar adawa ta NNPP, ta lashe zaɓen kujerar Majalisar dokokin jihar Kano a karamar hukumar Rano tare da samun rinjaye a sakamakon zaben gwamna wanda aka...
Alhaji Nasiru Gawuna mataimakin gwamnan jihar Kano kuma dan takarar gwamna a jam’iyyar APC ya yaba da yadda zaben ya gudana cikin kwanciyar hankali da lumana....
Rundundar ƴan sandan jihar Kano, ta sanar da sanya dokar taƙaita zirga-zirgar ababen hawa da mutane jama’a da za ta fara aiki daga ƙarfe 12:00 na...
Sa’o’i kafin a gudanar da zabe na gwamna a Kano a shekarar 2023, fitaccen malamin addinin Musulunci, Sheikh Tijjani Hassan Gawuna, kawun dan takarar jam’iyyar...
Kotun sauraren kararrakin zaben shugaban kasa da ke zamanta a Abuja a ranar Larabar nan ta yi watsi da wasu kararraki biyu da jam’iyyar PDP da...
Kwamishinan Hukumar Zabe Mai Zaman Kanta ta Kasa, INEC, Maj-Gen. Modibo Alkali ya ce hukumar ba ta da wata jam’iyyar siyasa ko ɗan takara da ta...
Hukumar zaɓe mai zaman kanta ta Najeriya INEC, ta bayyana cewa ta gyara matsalolin da ta fuskanta lokacin zaɓen Shugaban ƙasa da na ƴan majalisun tarayya...
Kotun Ƙolin Najeriya, ta tabbatar da Sanata Rufa’i Sani Hanga a matsayin dan takarar kujerar Sanatan Kano ta tsakiya a jam’iyyar NNPP, kuma wanda ya lashe...
Ɗan takarar shugaban ƙasa a jam’iyyar PDP, Alhaji Atiku Abubakar, ya haɗa tawagar manyan lauyoyi guda goma sha tara da nufin ƙalubalantar sakamakon zaɓen da aka...
Hukumar zaɓe mai zaman kanta ta Nijeriya INEC shiyyar jihar Kaduna, ta fara rarraba kayayyaki da ma’aikatan da za su aiki a zaɓen gwamnoni da ƴan...