Mazabar sakataren gwamnatin tarayya Boss Mustapha ta dakatar da shi. A cikin wata wasika da jaridar Daily trust ta gani dauke da sa hannun Muazu Kabiri...
Gwamnan jihar Zamfara Bello Mohammed Matawalle, ya rungumi ƙaddarar shan kaye a zaɓen da ya sha kaye a hannun Dauda Lawal Dare na jam’iyyar PDP. Gwamnan...
Jam’iyyar APC shiyyar jihar Adamawa, ta dakatar da sakataren gwamnatin tarayya Boss Mustapha, bisa rashin cin mazaɓarsa inda jam’iyyar PDP ta samu nasara a zaɓen shugaban...
Gwamnatin jihar Zamfara, ta sanya dokar hana zirga-zirgar mutane daga ƙarfe 8 na dare zuwa 6 na safe, biyo bayan karya doka da oda bayan bayyana...
A karo na biyu, Gwamnan jihar Borno Babagana Umara Zulum ya sake samun nasarar lashe zaɓe zuwa wa’adi na biyu na mulkin jihar. Hakan dai ya...
Hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa INEC, ta bayyana dan takarar jam’iyyar APC, Aliyu Ahmed a matsayin wanda ya lashe zaben gwamnan Sokoto. Aliyu...
Hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa INEC, ta bayyana gwamna Abdullahi Sule na jihar Nasarawa a matsayin wanda ya lashe zaben gwamna da aka gudanar...
Da sanyin safiyar yau ne hukumar INEC ta bayyana Abba Kabir Yusuf, na jam’iyyar NNPP a matsayin wanda ya lashe zaɓen gwamnan Kano. Babban jami’in tattara...
Tsohon gwamna Kano Malam Ibrahim Shekarau ya fadi zabe a akwatinsa da dake giginyu Firamare a mazabar giginyu dake karamar hukumar Nassarawa. Daga cikin kuri’u...
Alhamdulillahi mun ga sakamakon zabe da ya gabata, kuma mun karbe shi da Tawakkalin cewa dama Allah ne mai yi. Muna da kyakkyawar niyya ga jiharmu,...