Tsohon Kwamishinan Aiyuka da Gine-gine, Muaz Magaji “ya kurumce” bayan wani hatsari da ya rutsa da shi lokacin da ƴan sanda su ka taso shi za...
Akalla mutum likita guda daya ne ya rasu sakamakon zazzabin cutar lassa yayin da wasu biyu ke kwance a asibiti a Makurdi babban birnin jihar Benue.Marigayin,...
Shugaba Filipe Nyusi da matarsa sun killace kansuImage caption: Shugaba Filipe Nyusi da matarsa sun killace kansuShugaban Mozambique Filipe Nyusi da uwar gidansa Isaura Nyusi gwaji...
Wani bala’i ya afku a Ilorin, babban birnin jihar Kwara yayin da wasu ‘yan gida Mutu biyu suka nutse a cikin kogin Asa kuma jami’an kashe...
An dawo da dokar tilasta bayar da tazara da sa ka takunkumi a Masallacin Ka’aba a Maka da kuma na Annabi a Madina.Hukumomin da ke kula...
Babban mataimaki na musamman ga shugaban kasa Muhammadu Buhari kan harkokin yada labarai, Garba Shehu, ya bayyana cewa ya warke daga cutar Covid-19.cewa a ranar 25...
Hukumar Kula da Ingancin Abinci da Magunguna ta Ƙasa, NAFDAC ta sake yin gargaɗi ga ƴan Nijeriya da su dena sayen haɗe-haɗen magungunan gargajiya a gurin...
Dubban daruruwan mutane ne aka killace a gidajensu a arewacin kasar Sin a ranar Talata yayin da kasar ke fama da matsalar barkewar cutar numfashi ta...
Hukumar tsabtace Sahihancin Magunguna da Abinci ta Ƙasa, NAFDAC ta ce shan maganin ƙarfin maza kan haifar da mutuwar fuju’a, ma’ana, mutuwar gaggawa.Hukumar ta ƙara da...
Sabuwar nauyin cutar Korona ta barke a fadar Shugaban kasa, Aso VIlla, inda manyan hadiman Shugaba Buhari da manyan jami’an gwamnati suka kamu da cutar. Premium...