Rundunar ‘Yan sandan Jihar Kano ta tabbatar wa mazauna jihar cewa za ta samar da tsaro mai inganci yayin gudanar da zaben cike-gurbi a mazabar Bagwai/Shanono...
Hedikwatar Tsaron Najeriya ta karyata rahotannin da ke cewa shugaban ’yan bindiga Bello Turji ya mika wuya ga sojoji. Daraktan Hulɗar da Jama’a na Rundunar Tsaro,...
Majalisar tsaron Isra’ila ta gindaya wasu sharuɗɗa da ta ce cika su ne kaɗai zai bayar da tabbacin kawo ƙarshen yaƙin Gaza Sharuɗɗan sun haɗa da:...
Jami’an Hukumar Tsaro ta Civil Defence (NSCDC) reshen Jihar Kano sun kama wasu da ake zargi da aikata laifuka biyu daban-daban — safarar miyagun kwayoyi da...
Rahotonnin daga jihar Zamfara a yankin arewa maso yammcin Najeriya na cewa ƴanbindiga sun sace mutum 150 a jerin hare-haren da suka kai wasu garuruwan jihar...
Shugaban Hukumar Yaki da Sha da Fataucin Miyagun Kwayoyi (NDLEA), Birgediya Janar Buba Marwa (rtd), ya bayyana cewa hukumar ta kama kwayoyi da suka hada da...
Hukumar kula da ingancin abinci da magunguna ta ƙasa (NAFDAC) ta gano wani babban gidan ajiya a Kano da ke cike da sinadarai masu haɗari da...
Rundunar Sojin Sama ta Najeriya (NAF) ta musanta wani saƙo da ke yawo a kafafen sada zumunta da ke ikirarin cewa an fara daukar ma’aikata don...
Babbar Kotun Majistare me lamba 24 dake Zamanta a Harabar Filin Saukar Jiragen Sama na Aminu Kano ta aike da wasu matasa su biyu zuwa gidan...
An kashe Kachalla Yellow Danbokolo, babban ɗan bindiga kuma abokin dan ta’addar nan Bello Turji, tare da kwamandoji 6 da mayaƙa 182 a wani farmaki da...