Ministan Tsaron Najeriya, Alhaji Mohammed Badaru Abubakar, ya ajiye aikinsa nan take bisa dalilan lafiya. Wasikar murabus ɗin, wacce aka turawa Shugaba Bola Tinubu, ta tabbatar...
Sojojin Rundunar Operation MESA da ke ƙarƙashin runduna ta 3, ta sojojin Najeriya sun kubutar da mutane bakwai da ‘yan bindiga su ka yi garkuwa da...
Wani sabon rahoto daga Hukumar EU mai Kula da Batutuwan Gudun Hijira ya bayyana cewa fiye da jami’an ‘yan sanda 100,000 a Najeriya ne ke aiki...
Amurka ta fara tsara wasu shirye-shiryen yuwuwar kai hare-hare a Najeriya, bisa umarnin Shugaba Donald Trump, wanda ya zargi gwamnatin Shugaba Bola Ahmed Tinubu da gazawa...
Babban Hafsan Tsaron Najeriya, Janar Olufemi Oluyede, ya musanta ikirarin cewa ana cin zarafin Kiristoci a ƙasar, yana mai cewa matsalar tsaro da ake fuskanta ta...
Wani mummunan hatsarin jirgin ruwa ya faru a karamar hukumar Hawul ta jihar Borno, ya yi sanadiyyar mutuwar wata mata mai shekara 35 mai suna Habiba...
Jami’ar Ahmadu Bello University (ABU), Zaria, ta karyata wani faifan bidiyo da ya karade kafafen sada zumunta da ke zargin cewa jami’ar na cikin wani shirin...
Shugaban Ƙasa Bola Ahmad Tinubu ya yi sauye-sauye a manyan mukaman tsaro na ƙasar, inda ya sauke Janar Christopher Musa daga matsayin Babban Hafsan Tsaro na...
Rundunar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta samu gagarumar nasara a yaki da aikata laifuka, inda ta cafke wasu manyan ‘yan fashi guda tara tare da...
Shugaban Najeriya Bola Ahmed Tinubu ya kira taron Majalisar Jiha (Council of State) da Majalisar ‘Yan Sanda a ranar Alhamis, 9 ga Oktoba, 2025, domin tattauna...