Sojojin Operation Whirl Stroke sun samu nasarar kwato tarin makamai da alburusai a Karamar Hukumar Takum ta Jihar Taraba, bayan wani farmaki da aka gudanar bisa...
Shugaban ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya bayar da umarnin a fara farautar ‘yan ta’addan da suka kai munanan hare-hare ga wasu al’ummomi na Jihar Neja, inda...
Sojojin rundunar Operation Hadin Kai sun kashe ‘yan ta’adda biyar tare da ceto fararen hula uku da aka sace a yayin wani farmaki da suka kai...
Rundunar Tsaro ta NSCDC a Jihar Katsina ta bayyana cewa ta kama mutane takwas da ake zargi da hannu a harin da aka kai wa wani...
Rahotanni sun nuna cewa ’yan ta’adda a Arewa, sun fara barin maboyarsu bayan hare-haren makamai masu linzami da sojojin Amurka suka kai a daren Alhamis. Shugabannin...
Fargaba ta mamaye al’ummar garin Offa da ke jihar Kwara a daren Alhamis, 25 ga Disamba, 2025, bayan wasu abin fashewa sun girgiza sassan garin, lamarin...
Rundunar Sojin Najeriya ta bayyana cewa hare-haren sama da aka kai a yankin Arewa maso Yamma sun nuna ƙudurin Gwamnatin Tarayya na yaki da ta’addanci ba...
Gwamnatin Tarayyar Najeriya ta bayyana cewa Shugaba Bola Ahmed Tinubu yana da masaniya kuma sai da ya amince sannan sojojin Amurka suka kawo hare-haren sama kan...
Rundunar ’yan sandan Jihar Kano ta ƙara tsaurara matakan tsaro domin kare rayuka da dukiyoyin al’umma gabanin bukukuwan Kirsimeti da Sabuwar Shekara. Wannan sanarwa ta fito...
Sojin Sama na Najeriya sun kaddamar da wani farmaki na musamman a Dabar Masara, wani wurin da aka san ‘yan ta’adda na da mafaka a Kudancin...