Hukumar kula da gasar lig ta kwallon kafar kwararru a Najeriya LMSC ta ce a Larabar nan za ta sanar da ranar da za a fara...
Hukumar kwallon kafa ta Kano pillers zata dauki sabbin Yan wasa da zasu Bada sakamako Mai kyau don dawo da nasara ga kungiyar ta Kano pillers...
Dan wasan gaba na kasar Faransa Kylian Mbappe ya kafa wani sabon tarihi na jefa kwallaye 3 a wasan karshe na cin kofin duniya, abinda ya...
Argentina ta lallasa Faransa da ci 4-2 a bugun daga kai sai mai tsaron gida a gasar cin kofin duniya, wanda hakan ya bata damar lashe...
Hukumar Kwallon kafa ta duniya ta baiwa kasar Morocco damar daukar nauyin gasar cin kofin duniya na zakarun kungiyoyin kwallon kafa na nahiyoyin kasashen duniya da...
Hukumar kwallon kafar duniya FIFA ta sanar da Alkalin wasan kasar Poland Szymon Marciniak amastayin wanda zai jagoranci wasan karshe na gasar cin kofin duniya na...
Faransa ta kawo karshen mafarkin Morocco a gasar cin kofin duniya yayin da kwallayen da Theo Hernandez da Randal Kolo Muani suka ci ya baiwa masu...
Argentina ta doke Croatia da ci 3-0 a gasar cin kofin duniya, nasarar da bata damar zuwa wasan karshe. Yanzu haka dai, kasar za ta kara...
Shugaban Faransa Emmanuel Macron zai je Qatar a ranar Laraba domin halartar wasan kusa da na karshe a gasar cin kofin duniya Faransa za ta buga...
Shaharerren ɗan jaridar ƙwallon ƙafar nan na ƙasar Italiya Fabrizio Romano ya tabbatar da cewa Real Madrid za ta biya zunzurutun kudi har €72m don siyan...