A bana, hukumar kula da kwallon kafa ta duniya FIFA ta kara yawan kudin kyautar da ake bai wa kasashen da suka samu gurbin buga gasar...
Amirka da Ingila sun samu damar kai wa matakin gaba a gasar neman cin kofin kwallon kafa ta duniya da kasar Katar take daukan nauyi, yayin...
Jam’iyyar APC da Majalisar Dokokin Jihar Osun dake Najeriya sun yi tir da matakin sabon Gwamnan Jihar, Ademola Adeleke, kan wasu Dokokin Zartarwa guda shida da...
Yan sanda a Brussels sun yi amfani da hayaki mai sa hawaye tare da ruwan zafi wajen tarwatsa masu zanga zanga a kasar Belgium bayan da...
Kasar Faransa ta samu damar zuwa zagaye na biyu na gasar cin kofin duniyar dake gudana a kasar Qatar sakamakon nasarar da ta samu akan Denmark...
Kyaftin din Brazil Neymar ya ji rauni a idon sawunsa a wasan da tawagar kasarsa ta buga da Serbia a gasar cin kofin duniya da ke...
Shugaban rikon kwaryar shugabancin kungiyar kwallon kafa ta Kano pillers Dr,Alh Ibrahim Galadima yace Nan Yan watanni masu zuwa kungiyar zata bayyana sabbin masu horas da...
An yankewa tsohon dan wasan gaba na Manchester United Cristiano Ronaldo hukunci dakatarwar wasanni 2 a matakin kungiya sakamakon kwada wa wani magoyin bayan Everton wayar...
Akwai yiwuwar sayar da kungiyar kwallon kafa ta Manchester United bayan shafe shekaru 17 karkashin iyalin Glazer, a dai dai lokacin da kungiyar ke fuskantar matsin...
Kociyan United Erik ten Hag ya ce Ronaldo ba zai sake buga wa Manchester United wasa ba bayan wata hira da ya zazzage abinda ke cikin...