Masu yin burodi karkashin inuwar kungiyar masu sana’ar burodi ta kasa (PBAN), sun koka da yadda ake fuskantar wahalar gudanar da buredi a Najeriya sakamakon tsadar...
Hukumar Kula da Gidaje ta Tarayya (FHA) ta ce ta shirya kwato duk wasu kadarori da filaye da aka mallaka da su ba bisa ka’ida ba....
Wata babbar kotun tarayya da ke Kano a ranar Talata, ta yi watsi da umarnin wucin gadi da tun farko ta bayar na hana gwamnatin jihar...
Tsohon gwamnan jihar Lagos Bola Ahmed Tinubu, ya lashe zaɓen fitar da gwani na takarar shugaban ƙasa a jam’iyyar APC. Bola Tinubu ya samu nasarar ne...
Rahotonni daga birnin tarayya Abuja, sun bayyana cewa jami’an ƴan sanda sun yi harbe-harbe cikin iska a gidan tsohon gwamnan jihar Imo Rochas Okorocha domin tarwatsa...
Fitaccen mawakin Hausa, Naziru M Ahmad, wanda a ke yi wa laƙabi da Sarkin Waƙa, ya ce galibin masu shirya fina-finan Hausa azzalumai ne da ke...
Shugaban ƙasa Muhammadu Buhari ya buƙaci ƴan Najeriya da su rinƙa yin adalci a duk lokacin da suke sharhi bisa matsalar tsaro inda ya ce su...
Ministan yada labarai na Najeriya Lai Mohammed ya ce babu wani shugaba da zai ce ayyukan ta’addanci za su gushe a shekara mai zuwa. Ministan yana...
Mai alfarma Sarkin Musulmi, Sultan Muhammad Sa’ad Abubakar na III ya koka da cewa babu wata rana da ba za a kashe al’umma a Arewacin Nijeriya...