Jam’iyyar APC, ta buƙaci hukumar zaɓe INEC, da ta bayyana ɗan takararta na gwamna Alhaji Nasiru Yusuf Gawuna a matsayin halastaccen gwamnan Kano. Jam’iyyar ta buƙaci...
A safiyar Talatar nan wata tirela da ke makare da kayan madare ta auka kan wani masallaci a yankin Suleja da ke Jihar Neja. Tirelar ta...
Mahaifin Lionel Messi kuma wakilinsa Jorge ya gana da shugaban kungiyar Barcelona Joan Laporta a watan da ya gabata, daidai lokacin da ake ta cece-kuce kan...
Tawagar Najeriya ta fuskanci komawa baya da matsayi biyar a jadawalin FIFA na Maza a watan Fabrairu.Super Eagles, wacce ta kasance ta 35 a duniya a...
Dan wasan Napoli Victor Osimhen ba zai buga karawar da kungiyarsa za ta yi da AC Milan a yau Lahadi ba. Kungiyar ta Napoli ta sanar...
Barcelona ta tuntubi Lionel Messi game da yi wa kungiyar kome kamar yadda mataimakin shugaban kungiyar Rafeal Yuste ya bayyana. Messi mai shekaru 35, shi ne...
Shugaban hukumar kwallon kafar duniya FIFA, Giaanni Infantino ya ce Argentina ta gabatar da takardar neman daukar naauyin gasar kofin duniya ta matasa ‘yan kasa da...
Hukumar tsaro ta DSS ta ce akwai wasu ’yan siyasa da ke kokarin hana rantsar da zababben Shugaban Kasa, Bola Tinubu, ta hanyar yunkurin kafa gwamnatin...
Hukumar kwallon kafar duniya ta karbe damar daukar nauyin gasar cin kofin kwallon kafa ta matasa ‘yan kasa da shekaru 20 daga hannun Indonesia. Matakin ya...
Dan wasan Everton da Najeriya, Alex Iwobi ya sha alwashin cewa Najeriya za ta rama rashin nasarar da ta yi 1-0 a gida a hannun Guinea...