Hukumar kula da filayen tashi da saukar jiragen sama ta Najeriya FAAN ta sanar da dakatar da ayyukan motocin haya a filin jirgin saman kasa da...
Kungiyar likitoci ta Kasa reshen jihar Nasarawa, ta dakatar da yajin aikin gargadi na kwanaki biyar, inda ta bai wa gwamnatin jihar wa’adin makonni biyu da...
Kungiyar kwallon kafa ta Galatasaray ta doke Ankaragucu da ci 4-1 inda ta ci kofin Turkish Super Lig karo na 23. Galatasaray ta samu wannan nasarar...
Jami’an Hukumar yaƙi da Fasaha-kwauri dake filin jirgin sama na Murtala Muhammed da ke Lagos sun gano tare da cafke Katan ɗin ƙwayar Tramadol guda 23...
Ƙungiyar likitocin Nijeriya masu neman ƙwarewa watau NARD, ta shirya tsunduma yajin aikin gargaɗi na kwanaki biyar daga karfe 8:00 na safe a gobe Laraba 17...
Sergio Busquets ya tabbatar da zai bar Barcelona a karshen kakar nan, bayan shekara 18 yana Camp Nou. Tsohon dan kwallon tawagar Sifaniya, mai taka leda...
Yayin da ya rage ƙasa da kwanaki 20 ya sha rantsuwar kama aiki a matsayin shugaban Najeriya, Bola Ahmed Tinubu zai yi bulaguron aiki zuwa Turai...
Dan wasan Real Madrid Luka Modric da akwai yuwuwar ba zai samu damar buga wasan karshe na Copa del Rey da kuma wasan farko na wasan...
Jama’a suna ta tserewa bayan barkewar musayar tsakanin sojoji da ’yan banga a yankin Ndele da ke Karamar Emuoha ta Jihar Ribas. Rikicin ya barke...
Hukumar Zabe Mai Zaman Kanta ta Kasa (INEC) ta yi Allah-wadai da kakkausar murya dangane da cin zarafin kwamishinanta na kasa wanda aka yi masa tsirara,...