Rundunar ‘yansandan jihar Kano ta tsare wani zababben dan majalisa a zaben 2023 da aka kammala a karkashin jam’iyyar NNPP Aliyu Madakin Gini, bisa laifin mallakar...
Wata kotun majisteri mai zamanta a Unguwar Normans land da ke Kano, ta tura Hon. Alhassan Ado Doguwa, gidan gyaran hali sakamakon zarginsa da harbe wasu...
Najeriya ta wayi garin ranar Laraba da Bola Ahmed Tinubu a matsayin zababben shugaban kasa, bayan ya yi nasara da kuri’u miliyan 8.8 a zaben da...
Dan wasan gaba na Argentina, Lionel Messi, ya zama gwarzon shekara na Hukumar FIFA bayan lashe kyautar dan wasa mafi bajinta a shekarar 2022. Messi ya...
Dan Achaba yalashe kujerar Dan majalisa Amazabar kaura dake cikin jihar Kaduna Baturan zabe professor Elijah Ella yabayyana Mathew Donatus Amatsayin Wanda ya lashe zabe da...
Shugaban Kasa Muhammadu Buhari ya kawo wa jam’iyyarsa ta APC rumfar zabensa a zaben shugaban kasa da kuma ’yan Majalisar Dokoki ta Kasa. A rumfar zaben...
Wata budurwa ta bude wa wasu mata biyu wuta a rikicin da ya barke a Gundumar Ofoni, mahaifar Mataimakin Gwamnan Jihar Bayelsa, Lawrence Ewhrudjakpo. Wani ganau...
Dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar NNPP, Rabiu Musa Kwankwaso, ya lashe akwatinsa mazabarsa. Kwankwaso ya lashe akwatinsa mai lamba 002 a mazabar Kwankwaso da ke...
Jami’an Hukumar yaki da cin hanci da rashawa (EFCC) sun yi dirar mikiya a wasu daga cikin runfunan zabe a jihar Zamfara yayin da ake tsaka...
Sergio Ramos ya bayyana aniyarsa na jinge takalamansa daga murza wa Spain leda, bayan tattaunawa da sabon kocin tawagar ’yan wasan, Luis de la Fuente, wanda...