An kammala zagayen ‘yan 16 na gasar Europa, inda a yanzu kungiyoyi 8 suka samu damar tsallakawa zagayen dab da na kusa da na karshe a...
Rundunar ‘yansandan Jihar Katsina ta kama wani dan ta’adda mai suna Suleman Iliyasu mai shekaru 28, wanda ya amsa laifin kashe mutane a kalla 15 a...
A na zargin wasu manyan ma’aikatan Hukumar yaki da cin hanci da rashawa, EFCC, da ƙaryar shekarun haihuwa. PRNigeria ta tattaro cewa an gano wasu manyan...
Mai horar da ‘yan wasan Arsenal, Mikel Arteta ya bayyana dawowar Gabriel Jesus matsayin wani karin kwarin gwiwa ga tawagarsa, sai dai ya yi kashedin cewa...
Odion Ighalo ya bukaci Victor Osimhen da ya koma Manchester United tare da kulla alaka mai karfi da Marcus Rashford. Dan wasan gaba na Napoli...
Hukumar Zabe ta Kasa (INEC) ta dage zaben gwamnoni da aka shirya gudanarwa a ranar Asabar 11 ga watan Maris da muke ciki. Ma’jiyar Daily truest...
Hukumar zabe Mai zaman kanta INEC da yuwar ta dage zaban gobnoni da Yan majalisun jiha kamar yanda majiyar jaridar daily truest ta rawaito Zaban Wanda...
Kwanaki kalilan da zaben Gwamnoni da na ‘yan majalisun jihohi a ranar Asabar mai zuwa, hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa (INEC) ta umarci kwamishinan...
Wasu Daga cikin bankunan kasuwanci sunfara Bada tsofaffin kudi na naira dubu Daya da na Dari biyar ga Abokan kasuwanci su A safiyar Yau Litinin Akalla...
Liverpool ta sharara kwallo 7-0 a ragar Manchester United a gasar Premier League ranar Lahadi a Anfield. Liverpool ta ci kwallo biyu ta hannun Cody Gakpo,...