Hukumar zabe mai zaman kanta ta Kasa ta dakatar da zaben Sanatan Enugu ta Gabas saboda mutuwar Oyibo Chukwu, dan takarar jam’iyyar Labour.Shugaban hukumar ta INEC,...
Ɗan takarar kujerar majalisar wakilai a karkashin jam’iyyar NNPP a mazaɓar Wudil da Garko a jihar Kano, Kamilu Ado Isa ya rasu.Kamilu ya rasu ne a...
Gamayyar ƙungiyoyin cigaban matasan arewacin Najeriya ta gudanar da taron ƙaddamar da kundin bukatun arewacin Najeriya ga yan takara daga kowanne mataki, tare da ƙaddamar da...
Zauren Bada Shawarwari na jam’iyyun Siyasa na kasa rashen jihar Kano ya ce ko dai a Dena Kashe Mutane a lokacin da jam’iyun Siyasa ke gudanar...
Ɗan takarar shugaban ƙasa na jam’iyar PDP Atiku Abubkar ya shirya kawo ziyara jihar Kano a ranar 9 ga watan nan da muke ciki na Fabarairu.Wannan...
Rahotanni sun ce an harbe shugabar matan jam’iyyar Labour Party watau LP, Victoria Chintex a karamar hukumar Kaura ta jihar Kaduna.Sakataren yaɗa labarai na jam’iyyar shiyyar...