Ana sa ran Shugaban Ƙasa Bola Ahmed Tinubu zai gabatar da ƙudirin kasafin kuɗin shekarar 2027 ga Majalisar Ƙasa kafin ƙarshen shekarar 2026.Ministar Ƙasa a Ma’aikatar...
Gwamnatin Tarayya ta sanar da shirin rage farashin man fetur a gidajen mai na NNPC na tsawon kwanaki 30, domin ’yan Najeriya su samu damar sayen...
Mai bai wa Shugaban Ƙasa Bola Ahmed Tinubu shawara kan harkokin sadarwa da manufofi, Daniel Bwala, ya amince cewa sauye-sauyen tattalin arzikin da gwamnatin Tinubu ta...
Gwamnatin Nijeriya ta fara tattaunawa da Bankin Duniya don ciyo sabbin basuka uku, waɗanda jimillarsu ta kai Dala biliyan 1.5. Jaridar Punch ta ruwaito cewa...
Jam’iyyar ADC ta bayyana cewa kasancewar Shugaban Nijeriya, Bola Ahmed Tinubu, a Faransa domin hutu a lokacin da Shugaban Faransa, Emmanuel Macron, yake birnin New York...