Kungiyar Malaman Jami’o’i ta Najeriya (ASUU) ta bai wa Gwamnatin Tarayya wa’adin kwana 14 domin ta warware matsalolin da suka dade suna jawo rikici a tsakanin...
Ƙungiyar Malaman Jami’o’i ta Najeriya (ASUU) ta bayyana rashin jin daɗinta kan amincewar da Gwamnatin Tarayya ta yi, na kafa sababbin jami’o’in masu zaman kansu duk...
Ƙungiyar Malaman Jami’o’i ta Najeriya (ASUU), reshen Jami’ar Maiduguri (UNIMAID), ta bayyana ƙin amincewarta da kuma ƙin lamuntar sauya sunan jami’ar zuwa Muhammadu Buhari University, da...
Kungiyar malaman jami’o’i ta kasa ASUU ta caccaki Gwamnatin tarayya da gwamnatocin jihohi kan siyasantar da fannin ilimi mussaman wajen yawaitar jami’o’in da barin wadanda ake...
Ga dalilai guda tara 9 daga cikin musabbabin janyo kiki-kaka tsakanin Gwamnatin Tarayyar Najeriya da ƙungiyar Malaman Jami’o’in Najeriya ASUU. Zan saka su a sigar mahawara...
Kungiyar Malaman Jami’o’i (ASUU) ta ce Ministan Kwadago da aiki yi Chris Ngige bai gayyaci kungiyar taro ba. Ngige ya bayyana batun ne bayan taron majalisar...
Ministan kwadago a Najeriya Chris Ngige ya ce gwamnatin tarayya na tattaunawa da kungiyar malaman jami’o’i (ASUU) kan yajin aikin da ta shiga, ya kuma tabbatar...
Kungiyar Malaman Jami’o’i ta kasa (ASUU) ta ce nan ba da dadewa ba za ta shiga yajin aikin sai baba-ta-gani domin biyan bukatun su wata guda...