Featured1 year ago
Rashin Shugabanci Nagari Ne Ya Haifar Da Matsalar Tsaro a Najeriya – Baba-Ahmed
Tsohon kakakin Kungiyar Dattawan Arewa kuma tsohon hadimin shugaban kasa, Dr. Hakeem Baba-Ahmed, ya ce matsalolin tsaro da suka yi kamari a Najeriya cikin shekaru goma...