Gwamnatin kasar China ta bayyana goyon bayanta ga gwamnatin Shugaba Bola Ahmed Tinubu, tana mai gargadin Amurka da kada ta tsoma baki cikin harkokin cikin gida...
Shugaban kasar Sin, Xi Jinping, ya bayyana cewa babu wata ƙasa ko wani mahaluƙi a doron duniya da zai iya ɗagawa ƙasarsa yatsa, ya yi mata...
A dai dai lokacin da China ke ci gaba da zama babbar barazana ga Amurka ta kusan dukkan fuskoki, wani rahoton sashen binciken sirrin ya bayyana...
Dangane da rashin tsaro a kasa Najeriya, kasar Sin ta yi tayin tura wata babbar tawaga ta kwararru masu binciken laifuka domin ganawa da hukumomin tsaron...