Featured4 years ago
Da ɗumi-dumi: Babbar Kotun tarayya ta yanke wa babban Sufeton ƴan sanda hukuncin ɗaurin watanni 3
Babbar Kotun tarayya ta yanke wa babban Sufeton ƴansanda Usman Alkali Baba hukuncin zaman gidan gyaran hali na tsawon watanni uku.Alƙalin kotun Mai Shari’a Mobolaji Olajuwon...