Gwamnatin jihar Kaduna ta bayar da rahoton cewa an sako duka ɗaliban makarantar Kuriga da ƴanbindiga suka sace. An sace ɗaliban firamare da na sakandare su...
Yan bindiga sun saki ɗaliban makarantar Kuriga 287 da suka sace a Jihar Kaduna.Ɗaliban sun shaƙi iskar ’yanci ne bayan shafe kimanin kwanaki 16 a hannun...