Wata babbar kotun tarayya dake zamanta a birnin Legas ta bada umarnin kwace kadarori da kimarsu ta kai Naira Biliyan 12.18.Kadarorin dai nada alaka da tsohon...
Har yanzu dai Tsohon Gwamnan Babban Bankin Nijeriya (CBN), Godwin Emefiele, na fuskantar sabbin tuhume-tuhume guda hudu daga EFCC.EFCC ta zargi Emefiele da buga kudi Naira...