Featured1 year ago
Tattalin Arziƙi: An sace Ɗanyen Mai Da Darajarsa Ta Kai Dala Biliyan 46 a Najeriya – Bincike
Najeriya ta yi asarar gangar danyen mai kusan miliyan 619.7 wanda darajarsa ta kai dala biliyan 46.16 tsakanin shekarar 2009 zuwa 2020, a cewar wani sabon...