Featured11 months ago
Gezawa : Tun Da Nake Ban Taɓa Ganin Sama Da Ɗalibai 10 Sun Zo Makaranta a Rana Ba – Shugaban Makaranta
Danmadanho, Kano – Makarantar Government Secondary School (GSS) Danmadanho, Gezawa, wacce aka kafa a shekarar 2008, na fuskantar babban kalubale na rashin zuwan dalibai. Duk da...