Gwamnan Jihar Sokoto, Ahmed Aliyu, ya bayyana cewa shaye-shayen miyagun ƙwayoyi ne ke haddasa kusan kashi 80 cikin 100 na matsalolin tsaro da jihar ke fuskanta....
Gwamnatin jihar Sokoto ta bukaci mataimakin shugaban kasa Kashim Shettima ya dinga bincika gaskiyar al’amari kafin yayi magana kan abinda ya shafi lamuran kasa.Gwamnatin dai na...