Fadar shugaban Najeriya ta sanar da cire sunan tsohon gwamnan jihar Kebbi, Usman Sa’idu Dakingari, daga cikin waɗanda aka naɗa a matsayin jakadan Najeriya a ƙasar...
Gwamnatin Tarayya ta sanar da cewa ta raba kuɗaɗe har ₦152 biliyan ga ’yan kwangila na cikin gida da aka tantance ayyukansu. Ma’aikatar Kuɗi ta ce...
Gwamnatin Tarayya ta ware kudin Naira biliyan 12.78 ga Hukumar Kidaya ta Kasa (NPC) a cikin daftarin kasafin kudin 2026. Kudaden sun shafi ayyukan kidayar jama’a,...
Majalisar Wakilan Najeriya ta buƙaci gwamnatin tarayya da ta jingine fara aiwatar da sabuwar dokar haraji, sakamakon ce-ce-ku-ce da zargin an sauya wasu sassa bayan majalisa...
Gwamnatin Tarayya ta bayyana cewa, hukumomin tsaron Najeriya sun ƙara ƙaimi wajen haɗa kai da manyan kamfanonin kafafen sada zumunta, domin gano tare da goge asusun...
Kungiyar Lauyoyin Najeriya (NBA) ta bukaci Gwamnatin Tarayya da ta dakatar da aiwatar da sabbin dokokin haraji, tana mai cewa dole ne a fara dawo da...
Gwamnatin Tarayya ta jaddada cewa babu wani sauyi da aka yi wa sabbin dokokin gyaran haraji da aka amince da su, tana mai cewa kwafi ɗaya...
Gwamnatin Tarayya ta sake jaddada kudirinta na bunƙasa kera motoci a cikin gida domin rage dogaro da shigo da tsofaffin motoci daga ƙasashen waje. Ministar Masana’antu,...
Gwamnatin Tarayyar Najeriya ta ayyana Alhamis 25 da Juma’a 26 ga Disamba, 2025 a matsayin hutun domin bikin Kirsimeti da Boxing Day, tare da ayyana Alhamis...
Gwamnatin Najeriya ta bayyana cewa ba ta goyon bayan ƙudirin Majalisar Dattawa na gyara dokar yaƙi da ta’addanci da ke neman a rika yanke wa masu...