Connect with us

Featured

Gwamnatin Tarayya Ta Bayar Da Hutun Kirsimeti da Sabuwar Shekara

Gwamnatin Tarayyar Najeriya ta ayyana Alhamis 25 da Juma’a 26 ga Disamba, 2025 a matsayin hutun domin bikin Kirsimeti da Boxing Day, tare da ayyana Alhamis 1 ga Janairu, 2026 a matsayin hutun Sabuwar Shekara.

Wannan sanarwa ta fito ne a wata sanarwa da Sakatariyar Dindindin ta Ma’aikatar Harkokin Ciki, Dakta Magdalene Ajani, ta fitar a ranar Litinin 22 ga Disamba, 2025 da misalin ƙarfe 10:30 na safe, a madadin Ministan Harkokin Ciki, Olubunmi Tunji-Ojo.

A cewar sanarwar da Kakaki24 ta bibiya, Ministan ya buƙaci ‘yan Najeriya da su yi tunani kan darussan ƙauna, zaman lafiya, tawali’u da sadaukarwa da ke tattare da haihuwar Annabi Isa (AS), tare da yin addu’o’i domin samun zaman lafiya da cigaban ƙasa.

Ministan ya kuma shawarci al’umma da su kasance masu bin doka da oda, tare da kula da tsaro a lokacin bukukuwan, yayin da ya taya dukkan ‘yan Najeriya murnar Kirsimeti da Sabuwar Shekara mai albarka.

Share this:
meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişGrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetBetwoonCratosroyalbetcasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasibomjojobetjojobetjojobetjojobet xholiganbet xholiganbetholiganbetholiganbet güncel girişholiganbet xholiganbetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetmarsbahis xmarsbahisgrandpashabetcasibom xcasibom xgrandpashabet güncel girişholiganbet güncel girişholiganbet güncel girişgrandpashabet girişsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahiscasibomholiganbetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet