Gwamnatin Tarayya ta bukaci alkalai su gaggauta gudanar da shari’o’in ta’addanci, garkuwa da mutane, fataucin bil’adama da sauran manyan laifukan tashin hankali, domin bada gudunmuwa wajen...
Gwamnatin Tarayya ta bayyana cewa nan ba da jimawa ba za ta fitar da sunayen waɗanda ke daukar nauyin ta’addanci a Najeriya. Daniel Bwala, mai ba...
Gwamnatin tarayya ta kaddamar da sabon shiri domin rage yawan yaran da ba sa zuwa makaranta da kuma inganta karatun manya a fadin ƙasar nan. Shirin,...
Mai Ba wa Shugaba Tinubu Shawara kan Bayanai da Tsara Manufa, Bayo Onanuga, ya bayyana cewa hukumomin tsaro sun san matsugunnai da ainihin ƙungiyoyin ’yan bindigar...
A ranar Juma’a, 22 ga Nuwamba 2025, fargaba ta ƙaru a zukatan ƴan Najeriya, yayin da ‘yan bindiga suka kai mummunan hari a makarantar St Mary’s...
Hukumar NAFDAC ta tabbatar da cewa daga watan Disamba 2025 za a daina kera da sayar da giya da sauran kayan barasa da ake sakawa...
Gwamnatin Tarayyar Najeriya ta bayyana cewa kididdigarta ta cikin gida na shekarar 2025 sun nuna cewa an samu raguwar matsalolin tsaro da fiye da kashi 80...
5Gwamnatin Tarayya ta bayyana cewa sama da mutane 700 an riga an gurfanar da su an kuma daure su saboda laifukan da suka shafi ta’addanci a...
Gwamnatin Tarayya ta sanar da sabbin tsare-tsare na bunkasa harkar noma domin dakile ƙarancin abinci, ƙara yawan amfanin gona da rage asarar amfanin gona da ake...
Gwamnatin Tarayya ta sanar da shirinta na sakin Naira biliyan 11.995 cikin awanni 72 domin biyan bashi ga likitoci da sauran ma’aikatan lafiya a Najeriya. Wannan...