Gwamnatin Tarayya ta ƙaryata rahotannin da ke cewa tana shirin ƙara sabbin haraji kan harkokin sadarwa ta waya da man fetur, tana mai cewa bayanan da...
Gwamnatin Tarayya ta sayar da kadarori huɗu da aka ƙwace daga hannun dillalan miyagun ƙwayoyi da kotu ta tabbatar da laifinsu, kan kuɗi har Naira biliyan...
Gwamnatin Tarayya ta gargadi masu amfani da matsalar tsaro domin cimma muradun siyasa, tana mai jaddada cewa tana ɗaukar matakai masu ƙarfi domin dawo da zaman...
Gwamnatin Tarayya ta ayyana ranar Juma’a 1 ga watan Mayu, 2026 a matsayin hutun ƙasa domin bikin Ranar Ma’aikata ta Duniya. Ministan harkokin cikin gida, Olubunmi...
Gwamnatin Tarayya ta shigar da kara kan wasu da ake zargi da kitsa juyin mulki domin hambarar da Shugaba Bola Ahmed Tinubu daga mulki. Ofishin Babban...
Gwamnatin Tarayya ta bayyana cewa mutane 744 da suka tuba daga ayyukan ta’addanci sun kammala karbar horo, inda suka gyara halayensu suke jiran sake shiga cikin...
Gwamnatin Tarayya ta ware Naira biliyan 135.22 a cikin kasafin kuɗin 2026 domin kula da shari’o’in da suka shafi zaɓe da bayan zaɓe. An bayyana hakan...
Ministan Ilimi, Tunji Alausa ya bayyana cewa Najeriya na bukatar kashe kusan dala miliyan 345 a duk shekara domin dawo da yara kusan miliyan 15 da...
Gwamnatin Tarayya ta ayyana ranakun Alhamis 19 da Juma’a 20 ga Maris, 2026 a matsayin hutun ƙasa domin bikin Eid al-Fitr. Ministan harkokin cikin gida, Olubunmi...
Gwamnatin Tarayya ta fara neman ra’ayin jama’a kan yiwuwar ɗaukar matakan kare yara a yanar gizo, ciki har da sanya iyaka ga shekarun da za su...