Connect with us

Featured

Gwamnatin Tarayya Na Duba Yiwuwar Hana Yara Amfani da Kafofin Sada Zumunta a Najeriya

Gwamnatin Tarayya ta fara neman ra’ayin jama’a kan yiwuwar ɗaukar matakan kare yara a yanar gizo, ciki har da sanya iyaka ga shekarun da za su iya amfani da kafafen sada zumunta. Ministan sadarwa, Bosun Tijani, ne ya bayyana hakan a wani saƙo da ya wallafa a shafinsa na X a ranar Talata.

Ministan ya ce duk da cewa kafar yanar gizo na ba wa yara damar koyon karatu da sada zumunta, hakan na kuma jefa su cikin haɗurra kamar cin zarafi ta yanar gizo, ganin abubuwan da ba su dace ba, satar bayanan sirri da kuma barazanar da ke tattare da sabbin fasahohi na zamani.

Ya ƙara da cewa yayin da Najeriya ke nazarin sabbin manufofi domin kare yara a yanar gizo, gwamnati na buƙatar ra’ayin jama’a domin samar da tsarin da zai dace da bukatun ƙasa tare da kare haƙƙin yara a duniya.

Share this:
meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişgrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetcasino siteleriRadissonbetsweet bonanzacasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasibomjojobetjojobetjojobetjojobet xholiganbet xholiganbetholiganbetholiganbet güncel girişholiganbet xholiganbetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetmarsbahis xmarsbahiscasinolevantcasinolevantcasinolevantgrandpashabet güncel girişholiganbet güncel girişholiganbet güncel girişgrandpashabet girişsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahiscasinolevantholiganbetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet