Hukumar Kula da Yanayi ta Ƙasar Saudiyya ta gargadi maniyyatan aikin Hajjin 2026 da su shirya fuskantar matsanancin zafi, inda ake sa ran yanayin zafin zai...
Hukumar Alhazai ta Kasa, NAHCON, ta ce an yi jigilar maniyyatan Najeriya 6,635 zuwa kasar Saudiyya cikin jirage 14 yayin da ake ci gaba da shirye-shiryen...