Jami’an hukumar kwastam biyu sun rasa rayukansu bayan wata fafatawa da mayaƙan da ake zargin Lakurawa ne a jihar Kebbi. Shugaban hukumar kwastam, Bashir Adeniyi ya...
Hukumar Kwastam ta Najeriya (NCS) ƙarƙashin Operation Whirlwind ta kama man fetur da darajarsa ta kai Naira miliyan 181.6 cikin makonni takwas a kan iyakar Najeriya...
Hukumar Kwastam ta Najeriya, reshen Tin Can Island da ke Legas, ta kama kwayoyi da miyagun abubuwa da kudinsu ya kai naira biliyan 5.3, bayan an...