Gwamnatin Jihar Kano ta ce ta samu sahihan bayanan sirri daga Kwamitin Tsaro na Jiha cewa wasu na yunkurin haddasa rikici da tayar da zaune tsaye...
Shugaban hukumar tace fina finai na jihar Kano, Alhaji Abba El-Mustapha, ya yi kira da hukumar kula da kafafen yada labarai ta kasa NBC da ta...
Gwamnatin Jihar Kano ta haramta yin duk wani fim da ke nuna faɗan daba ko harkar daudu nan take a faɗin jihar.Hukumar Tace Fina-Finai da Ɗab’i...