Shugaban Amurka, Donald Trump, ya bayyana cewa yarjejeniyar tsagaita wuta tsakanin Amurka da Iran ta rushe bayan sabbin hare-haren da ɓangarorin biyu suka kai wa juna....
Ministan sufurin ƙasar Turkiyya, Abdulkadir Uraloğlu, ya bayyana cewa Iran ta ba wani jirgin ruwan ƙasarsu izinin wucewa ta Strait of Hormuz. Kamfanin dillancin labarai na...
Shugaban kasar Iran, Masoud Pezeshkian, ya nemi afuwar kasashen makwabta kan hare-haren da kasarsa ta kai musu a baya-bayan nan. A cikin wani sakon bidiyo da...
Shugaban majalisar Iran, Masoud Pezeshkian, ya bayyana cewa ya ba da umarnin ga ministan harkokin wajen ƙasar da ya fara tattaunawa da Amurka kan shirin nukiliyar...
Kakakin majalisar dokokin Iran, Mohammad Baqer Qalibaf, ya gargaɗi shugaban Amurka Donald Trump cewa Iran za ta mayar da martani idan Amurka ta kuskura ta kai...
Shugaban Amurka Donald Trump ya sanar da cewa ƙasarsa ta kai wasu hare-hare kan muhimman cibiyoyin nukiliya guda uku da ke cikin Iran.A lokacin da yake...
Hukumar kwallon kafar Ukraine ta roki hukumar kwallon kafa ta Duniya FIFA da ta haramtawa Iran shiga gasar cin kofin duniya da za ta gudana a...