Iyalan Kiristoci 166 da aka sace a ƙauyen Kurmin Wali da ke Kudancin Kaduna sun ce ’yan bindiga sun nemi kuɗin N28.9m a matsayin kudin ajiyar...
Hukumar Kwastam ta Najeriya (NCS) ta sanar da cewa za a gudanar da jarabawar kwamfuta ta ƙarshe ga dukkan wadanda su ka yi nasarar zama Superintendent...
Rundunar ‘Yan Sandan Jihar Kano ta samu nasarar ceto mutane uku da aka sace a wasu ayyuka biyu da ta gudanar tsakanin jihohin Kano da Kaduna,...
Rahoton binciken jaridar Daily Trust ya gano cewa akalla makarantu fiye da 180 a jihohin Arewacin Najeriya aka rufe saboda hare-haren ’yan ta’adda da matsalar tsaro....
Kansilan Unguwar Gwantu a Karamar Hukumar Sanga ta Jihar Kaduna, David Ali, ya samu ’yanci bayan kwanaki hudu a hannun masu garkuwa da mutane.An sace David...
Gwamnan Jihar Kaduna, Sanata Uba Sani, ya bayyana alhini da bakin ciki matuka kan kisan mutane 12 ‘yan asalin jihar a gundumar Mangun da ke karamar...
Gwamnatin Jihar Kaduna, ta sanar da shirin ɗaukar ma’aikatan lafiya 1,800 aiki don inganta tsarin Kiwon Lafiya a Matakin Farko (PHC) a faɗin jihar.Wannan zai taimaka...
Wasu da ake zargin ’yan daba ne sun kai hari wani masallaci da ke yankin Rigasa a Jihar Kaduna, inda suka kashe wani matashi yayin da...
Gwamnan Jihar Kaduna Sanata Uba Sani, ya kaddamar da cibiyar kula da lafiya mai gadaje 25, da cibiyar koyar da sana’o’i, a karamar hukumar Tudun Biri...
Gwamnatin Kaduna ta sanar da wasu sabbin matakai na bai wa makarantun jihar tsaro saboda yawan hare-haren da suke fuskanta da kuma satar ɗalibai.Gwamna Uba Sani...