Hukumar gudanarwar jami’ar Umaru Musa Yar’adua da ke Katsina, ta sanar da korar wasu malaman jami’ar su biyar bisa samunsu da aikata wasu laifuka da suka...
A yayin da Gwamnan jihar Kano Injiniya Abba Kabir Yusif ke cika kwanaki 100 akan mulki, tuni gwamnan ya cimma wasu nasarori da al’umma ke alfahari...
Kwamishinan ƴan sandan jihar Kano, Mohammed Usaini Gumel, yace an kama mutane sama da dubu 1 da ake zargi da aika laifuka, tare da gurfanar da...
Gwamnan Jihar Kano Abba Kabir Yusuf ya sake buɗe Asibitin yara na Hasiya Bayero Paediatric Hospital. Da yake jawabi yayin buɗe Asibitin, Gwamna Abba Kabir ya...
Hukumar kula da ƙanana da matsakaitan masana’antu ta ƙasa SMEDAN, ta nesanta kanta daga rade-radin da ake a kafafen sada zumunta, na cewa ta na bada...
Kungiyar Kwadago ta Najeriya NLC, ta baiwa gwamnatin tarayya wa’adin kwanaki bakwai da ta sauya duk wasu manufofin da ake ganin na yaki da talakawa, ciki...
Shugaban hukumar kwashe shara da tsaftar muhalli ta jihar Kano Ahmadu Haruna Zago, yace hukumar sa za ta yi amfani da sashin dokar ma’aikatar wajen tursasawa...
Mun shirya Fim din FATAKE ne domin Hausawan fadin Duniya, ba iya kacin Kano da Nijeriya ba. Shugaban Kamfanin UK Entertainment Mal Umar Sani Lawal (Umar...
Jam’iyyar PRP ta bukaci sabon gwamnan jihar Kano da aka rantsar, Abba Kabir Yusif, da ya yi amfani da ofishinsa wajen fifita muradun al’ummar jihar, ba...
Hukumar kula da kadarorin gwamnati da tsaron al’umma Civil Defence a jihar Kano, sun tura jami’ai 422 zuwa cibiyoyi 37 da aka ware don jarrabawar...