Jami’ar Bayero Kano za ta karrama Mataimakin Shugaban Majalisar Dattawa, Sanata Barau Jibrin da Shugaban Bankin Raya Afirka (AfDB), Dr. Akinwumi Adesina da digirin girmamawa, duba...
Shugaban Jami’ar Bayero ta Kano (BUK), Farfesa Sagir Adamu Abbas, ya bayyana cewa a taron yaye dalibai karo na 38 da aka fara ranar Talata sama...
Kungiyar ‘yan Jaridu ta kasa reshen Freedom Radio ta taya kwamrade Wasila Ibrahim Ladan murna, a matsayin sabuwar sakatariya ta Kungiyar ‘yan Jaridu mata ta kasa...
Fitaccen mawaƙin jam’iyyar APC Dauda Adamu Abdullahi wanda aka fi sani da Rarara, ya bayyana alhininsa kan rashin Daraktan Kannywood Aminu S. Bono. A sanarwar da...
Gwamnan jihar Kano Injiniya Abba Kabir Yusuf ya ce za su shigar da sabuwar ƙara a kotun ƙoli kan hukuncin da kotun ɗaukaka ƙara ta yi....
Fitacciyar Yar Tiktok Murja Ibrahim Kunya Tayi Kira Ga Shugaban Hukumar Hisbah Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa Da Ya Tattaro Dukkan Matan Kannywood Harda Ita Aje Ayi...
A cikin shekaru 43 da suka gabata da na kasance mai bincike, akwai ɓangarori biyu da na ƙi karkatar da aikin bincikena akai: siyasa da addini....
Ya kamata gwamnatin tarayya ta yi gaggawar daukar mataki domin dakile kuncin rayuwa da al’ummar kasa suka tsinci kan su a ciki biyo bayan tashin dala...
Babbar Kotun Tarayya da ke Kano ta fitar da sanarwar gargadi ga kwamishinan aiyuka na jihar Marwan Ahmad bisa kokarin sa na bijirewa umarnin da ta...
Wasu jami’an hukumar tsaron farin kaya (DSS) sun cafke babban editan fitacciyar jaridar Hausa ta Almizan, Malam Ibrahim Musa a Kano. Malam Musa wanda ke kan...