Gwamnatin Najeriya ta ce tana shirin kafa wasu yankunan makamashi na musamman, wato Energy Zones, domin samar da wutar lantarki na tsawon sa’o’i 24 a manyan...
Jihar Kano ta zo ta farko a sakamakon jarabawar NECO ta 2026, inda ɗalibai 74,413 suka samu aƙalla maki biyar da suka haɗa da Ingilishi da...
Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya amince da aiwatar da ayyukan tituna 27 da darajarsu ta haura tiriliyan N3.9 a jihohi 15 na Najeriya. Ministan Ayyuka, David...
A ranar Alhamis 28 ga Nuwamba 2025, gwamnatin Legas ta bayyana cewa kimanin mutane 160,000 ne ke dauke da kwayar HIV a fadin jihar. Hukumar yaki...